Baiwar Harsuna
The Spirit’s Voice Yadda Shaidan ya ke hana Kirista karbar Baiwar Addu’a Cikin Harsuna Addu’a cikin Harsuna. Yadda shaidan yayi nasara wajen hana karbar baiwar Addu’a cikin Harsuna. Shaidan ya yi nasara cikin yayata karyar hana Kirista samun Baiwar Harsuna. Akwai karairayi da yawan gaske da rashin fahimta a cikin ikilisiya game da wannan […]